Thursday, 25 October 2018

Fati Muhammad da Abba El-Mustafa

Taurarin fina-finan Hausa, Fati Muhammad da Abba El-Mustafa kenan a wadannan hotunan nasu da suka haskaka, muna musu fatan Alheri.Sun bayyana cewa zasu yi aiki tare dan ganin Atiku Abubakar ya samu nasara a zaben 2019.

No comments:

Post a Comment