Saturday, 27 October 2018

Fati Nijar ta dauki hoto da mataimakin shugaban kasa

Tauraruwar mawakiyar Hausa, Fati Nijar kenan a wannan hoton da ta dauka tare da mataimakin shugaban kasa, farfesa Yemi Osinbajo. Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment