Tuesday, 16 October 2018

Fayose ya kai kanshi ofishin EFCC bisa rakiyar gwamnan Rivers

Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose kenan a wadannan hotuna  lokacin da ya kai kanshi ofishin EFCC sanye da riga me dauke da rubutun, EFCC gani.Fayose ya samu rakiyar gwamna  Rivers, Nyesome Wike da kuma jigo a PDP, Femi Fani Kayode.

No comments:

Post a Comment