Sunday, 7 October 2018

Gwamna El-Rufai durkushe a gaban shugaba Buhari

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai kenan durkushe a gaban shugaban kasa, Muhammadu Buhari a gurin zaben fidda gwanin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC da aka yi jiya wanda shugaba Buharin ya lashe.

No comments:

Post a Comment