Saturday, 27 October 2018

Gwamna El-Rufai na Kaduna da kwamishinan 'yansanda sunyi rangadi a jirgin sama

Gwamna Malam Nasiru Ahmad El-Rufai na jihar Kaduna kenan a wadannan hotunan tare da kwamishinan 'yansanda na jihar, Ahmad Abdurrahman inda suka yi rangadin garin Kaduna a cikin jirgi me saukar Angulu.


No comments:

Post a Comment