Wednesday, 31 October 2018

Gwamna El-Rufai ya amshi fitilar hadin kai ta wasannin motsa jiki

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai kenan a lokacin da yake amsar fitilar hadin kai ta wasannin motsa jiki da za'a yi na kasa a babban birnin tarayya Abuja, ana zagaye da fitilarne zuwa jiha-jiha yayin da a yau ta je jihar Kaduna.No comments:

Post a Comment