Wednesday, 31 October 2018

Gwamna El-Rufai ya sadaukar da lokacin iyali dan yiwa Kaduna aiki

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai kenan a wadannan hotunan inda yake aiki daga gida, matarshi, Ummi ce ta saka hotunan a dandalinta na sada zumunta inda ta bayyana cewa sun bashi shawarar ya huta shine a koma aiki a gida.


Ta kara da cewa sun sadaukar da lokacin iyali dan yiwa jihar Kaduna aiki.No comments:

Post a Comment