Wednesday, 31 October 2018

Gwamna Ganduje ya baiwa mutanen jihar Kano tallafin kayan sana'a

Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya rarrabawa jama'ar jihar da suka fito daga kananan hukukomi daban-daban na jihar kayan sana'o'i dan dogaro da kansu, kimanin mutane 5000 ne suka amfana da wannan tallafi ciki hadda manoma da sauran masu sana'o'in hannu.Mutanen da suka samu tallafin kayan sana'o'in sun samu horo kamin daga baya aka basu tallafin dogaro da kansu.

No comments:

Post a Comment