Wednesday, 24 October 2018

Gwamnan Kano na kallon wasan Kano Pillars da Rangers: Adam A. Zango da Rarara ma suje kallo

Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje kenan yake kallon wasan Kano Pillar da Enugu Rangers na cin kofin Aiteo wanda aka buga a jihar Delta, Kano Pillars ta yi rashin nasara a hannun Rangers bayan da aka tashi wasa 3-3 aka buga kwallayen daga kai sai me tsaron gida.Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango da Mawaki, Dauda Kahutu Rarara ma sun halarci gurin wasan.

No comments:

Post a Comment