Monday, 22 October 2018

Gwamnonin APC za su yi taro dan tsige Oshiomhole

Rahotanni sun nuna cewa a gobe Talata ne, wasu  gwamnonin APC 15 daga cikin su 21 za su hadu a Abuja don aiwatar da manufarsu na ganin sun tsige Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Adams Oshimhole wanda suke zargi da shirin wargaza jam'iyyar.


Rariya.

No comments:

Post a Comment