Saturday, 6 October 2018

Gwamnonin Kogi da Oyo da shugabar tasoshin ruwa suna duba gurin da za'a yi zaben fidda gwanin takarar shugaban kasa na APC

Gwamnonin jihar Oyo, Abiola Ajimobi dana kogi, Yahaya Bello da shugabar hukumar kula da tashoshin ruwa, Hadiza Bala Usman kenan a wadannan hotunan suke duba gurin da za'ayi zaben fidda gwanin takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC.A daren yau, Asabar ne dai za'ayi zaben kuma shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne dan takara daya tilo na shugaban kasa a jam'iyyar.
No comments:

Post a Comment