Monday, 8 October 2018

Hadiza Gabon na murnar zagayowar ranar haihuwar Maryam

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon na murnar zagayowar ranar haihuwar Maryam, yarinyar da take riko, ta bayyana cewa ta cika shekaru 8 kenan, muna fatan Allah ya yiwa rayuwarta Albarka.No comments:

Post a Comment