Wednesday, 31 October 2018

Hadiza Gabon ta ba masoyanta kyautar katin waya na 6000

A daren jiyane tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta farantawa masoyanta na shafukan sada zumunta rai inda ta bayar da kyautar katin waya na dubu 6, dama dai Hadizar takan yi irin wannan kyauta ta ba zata lokaci zuwa lokaci.


Muna fatan Allah ya saka mata da Alheri.
No comments:

Post a Comment