Monday, 15 October 2018

Hadiza Gabon tare da Maryam

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wadannan hoton da take tare da Maryam, yarinyar da take riko wadda kwanannan ta yi murnar zagayowar ranar haihuwarta.


Hoton ya kayatar, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment