Friday, 26 October 2018

Hafsat Idris tare da matar gwamnan jihar Bauchi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hafsat Idris kenan a wadannan hotunan tare da matar gwamnan jihar Bauchi, A'isha Muhammad Abdullahi Abubakar a wata ganawa da suka yi a ofishinta.Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment