Saturday, 27 October 2018

Hafsat Idris tare da matar gwamnan jihar Bauchi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hafsat Idris kenan tare da matar gwamnan jihar Bauchi, A'isha M. A Abubakar a ganawar da suka yi a ofishinta, muna musu fatan Alheri.No comments:

Post a Comment