Saturday, 27 October 2018

Hauwa Waraka tare da matar gwamnan jihar Bauchi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hauwa Waraka kenan tare da matar gwamnan Jihar Bauchi, A'isha M.A Abubakar a yayin da suka gana a ofishinta, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment