Thursday, 4 October 2018

Hoton A'isha Tsamiya daya birge hadda abokiyar aikinta, Hadiza Gabon

Tauraruwar fina-finan Hausa, A'isha Tsamiya kenan a wannan kayataccen hoton nata da ya kayatar, tasha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.Abokiyar aikinta, Hadiza Gabon ta yaba da wannan hoton inda tace, murmushin Tsamiyar yana burgeta.

No comments:

Post a Comment