Saturday, 6 October 2018

Hoton Daso da mijinta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Saratu Gidado wadda aka fi sani da Daso kenan a wannan hoton inda take tare da mijinta, Ta saka hoton a dandalinta na sada zumunta, jiya inda ta yiwa masoyanga gaisuwar Juma'a.


Muna masu Fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment