Wednesday, 3 October 2018

Hoton Maryam Gidado da ya birge

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan a wannan hoton nata da ta sha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment