Friday, 19 October 2018

Hoton 'yan bautar kasa da ya kayatar

A jiyane matasa masu bautar kasa suka yi bikin kammalawa a fadin kasarnan, wadannan wasu ne daga cikin wanda suka kammala a jiyan da hotonsu ke ta yawo a shafukan sada zumunta saboda yanda suka yi kyau.


Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment