Saturday, 27 October 2018

Hotuna daga gurin bayar da kyautar Hikaya ta BBC

Wadannan wasu ne daga cikin hotunan yanda bikin bayar da kyautukan Hikaya da BBChausa ta shirya jiya, Juma'a a babban birnin tarayya, Abuja ya kasance, Safiyyah Jibril Abubakar, Sakina Lawal da Bilkisu Muhammed Abubakar wadanda suka zo na daya dana biyu da na uku kenan a wannan hoton na sama.Muna tayasu murna da fatan Allah ya kara daukaka.

Manyan baki irinsu matar gwamnan jihar Kaduna, Ummi El-Rufai da tauraron fina-finan Hausa, Rabiu Rikadawa sun halarci wannan taro.

No comments:

Post a Comment