Monday, 29 October 2018

Hotuna daga shagalin zagayowar ranar haihuwar Maryam Booth

A jiyane tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth ta yi murnar zagayowar ranar haihuwarta, a nan wasu ne daga cikim hotunan yanda yan uwa da abokan arziki suka taru dan tayata murnar wannan rana.Daga cikin wanda suka taru dan taya murna akwai, Adam A. Zango, Zainab Indomie, Mansur Makeup da dai suransu.

Muna tayata murna.

No comments:

Post a Comment