Tuesday, 2 October 2018

Hotunan yanda bikin cikar Najeriya shekaru 58 ya kasance a Kano

Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullagi Umar Ganduje kenan a wadannan hotunan tare da yara a gurin bikin cikar Najeriya shekaru 58 da samun 'yancin kai wanda akayi a filin wasa na Sani Abacha dake Kanon.

No comments:

Post a Comment