Tuesday, 30 October 2018

Hotunan ziyarar shugaba Buhari a Kaduna

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan a yayin da ya kai ziyara jihar Kaduna inda ya jajintawa al'ummar jihar bisa rasa rayuka da Dukiyoyi da aka yi sandiyyar rikicin da ya auku.Shugaban ya samu rakiyar manyan jami'an gwamnati ciki hadda shugaban 'yansanda Ibrahim Idris.
No comments:

Post a Comment