Wednesday, 3 October 2018

Hukumar kula da cutar Daji ta Duniya ta baiwa matar gwamnan Kebbi babban mukami

Uwargidan gwamnan jihar Kebbi, Dr. Zainab Atiku Bagudu ta samu shiga cikin kwamitin gudanarwa na yaki da cutar daji ta Duniya, Dr. Zainab dai ta dade tana yaki da cutar daji a nan gida Najeriya.


Duk shekara takan hada wani tattaki akan wayarwa da kuma yaki da cutar ta daji.

Muna fatan Allah ya kara daukaka.

No comments:

Post a Comment