Sunday, 7 October 2018

Ibrahim Maishinku na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Tauraron fina-finan Hausa, Ibrahim Mai shinku yayi murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment