Friday, 12 October 2018

Idan kika ga namiji na miki karya to kema makaryaciya ce>>Inji wannan budurwar

Wata baiwar Allah ta baiwa 'yan mata shawara akan irin kallon da sukewa samarin Arewa na cewa makaryatane tace, sufa mazan Arewa ba makaryata bane, sai sun zauna tsab sun karance ki, sai su biki a yadda kika fito musu.


Ta ci gaba da cewa saboda haka ku daina cewa mazan arewa akwai karya, in kinga yana miki karya ton wallahi kema 'yar karyace, 

Ta karkare da cewa, kwarya ta bi kwarya.

No comments:

Post a Comment