Saturday, 6 October 2018

Idan mijinki ya gaya miki wannan magana wace amsa zaki bashi?

Tauraruwar fina-finan Hausa, Saratu Gidado da aka fi sani da Daso ta saka wannan tambaya a dandalinta na sada zumunta inda tace idan mijinki yace ashe nana 'yar makwabtar mu ta girma haka, ta zama budurwa masha Allah, wace amsa zaki bashi?Karanta wasu daga cikin irin amsoshin da mata suka bayar akan wannan tambaya.No comments:

Post a Comment