Friday, 26 October 2018

Ina duba takardar alkawuran da zanwa 'yan Najeriya da zan bayyana kwanannan>>Atiku

Dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar kenan a wannan hoton inda ya bayyana cewa yana duba takardar alkawuran ayyukan da zai yiwa 'yan Najeriya ne wanda zai bayyana kwanannan.


Muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment