Friday, 5 October 2018

Ina tare da Buhari har abada>>Abdul Tantiri

A yayin da babban zabe ke kara karatowa, mutane nata fitowa suna bayyana ra'ayoyinsu akan dan takarar da zasu goyi baya, 'yan fim din Hausa ma ba'a barsu a bayaba wajan bayyqna ra'ayoyinsu na siyasa.Tauraron fina-finan Hausa, Abdulmumin iliyasu wanda aka fi sani da Tantiri ya bayyana cewa, idan siyasa son raice to ga nawa, idan kuma ci gabace muna nan isan kuma kishi ce ga gwanina, ku so naki in so nawa ba laifi bane.

No comments:

Post a Comment