Sunday, 28 October 2018

Inama ace tawace: Daso a tsakiyar motocin Alfarma

 
Tauraruwar fina-finan Hausa, Saratu Gidado, Daso kenan a wadannan hotunan inda take tsakiyar motocin Alfarma, ta bayyana cewa Daso a Asokoro-Abuja, ina ma ace tawace, saidai daukar hoton kawai, muna mata fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment