Tuesday, 23 October 2018

Irin kular da zan ba mijina: Sai 'yan uwanshi sun hadomin da kaninshi a matsayin gyara>>Inji wannan baiwar Allahn

Kowa na da salon da yake nuna soyayyarshi ga masoyinshi, wata baiwar Allah ta bayyana ta dandalinta na sada zumunta cewa, irin rikon da zata wa mijinta, sai danginshi sun hado mata da kaninshi a matsayin gyara.


No comments:

Post a Comment