Wednesday, 3 October 2018

Kabiru Gaya ya lashe zaben fidda gwanin Sanatan kano ta kudu a APC

Bayan Sanar Da Dage Zaben Fidda Gwani Na Sanatan Kano Ta Kudu A Gidan Rediyo, A Karshe An Bayyana Kabiru Gaya A Matsayin Wanda Ya Yi Nasara, Inda Ya Kada Kawu Sumaila.Rariya.

No comments:

Post a Comment