Tuesday, 30 October 2018

Kali gwamna Ganduje zaune a kasa

Wannan wani hoton gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ne zaune a kasa a lokacin da ya je duba wani aiki a jihar.

No comments:

Post a Comment