Tuesday, 16 October 2018

Kalli abinda Kwankwasiyya tace akan zargin Ganduje da karbar Daloli

A yayin da ake tsaka da badakalar zargin gwamnan Kano, Dr. Andullahi Umar Ganduje da karbar cin hanci, bangaren Kwankwasiyya sun mayar da martani.


An dai ga gwamnan a wani hoton bidiyo da shafin Daily Nigerian ya wallafa yana karbar daloli.

Shafin Kwankwasiyya na Twitter ya wallafa wannan hoton.

Inda yace Gandujene yanzu sabuwar fuskar dala

No comments:

Post a Comment