Monday, 15 October 2018

Kalli bidiyo na 2 da aka nuna Gwamna Ganduje na karbar cin hanci

Bayan da ya saki hoton bidiyo na farko jiya, Lahadi, me shafin Daily Nigerian, Jafar Jafar ya sake sakin hoton bidiyo na biyu yau, Litinin dake nuna gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje na karbar cin hancin dalolin Amurka daga hannu  'yan kwangila.

Ga bidiyon:

Jafar Jafar dai ya bayyana cewa yana da irin wadannan bidiyo guda 15 wanda suka tabbatar da gwamnan ya karbi cin hancin.

Saidai gwamnatin Kano din ta karyata wannan magana sannan tace ta maka Jafar Jafar a Kotu.

No comments:

Post a Comment