Saturday, 6 October 2018

Kalli Bukola Saraki na ganawa da wakilan PDP

Da ya daga cikin maau neman tikitin tsayawa takarar shugaban kasa a PDP, kakakin majalisar dattijai, Bukola Saraki kenan a wadannan hotunan inda aka ganshi yana ganawa da wakilan jam'iyyar.Wani rahoto da Premium Times ta fitar dazu dai na cewa Sarakin ya baiwa kowane daga cikin wakilan cin hancin dala 1000 dan su zabe shi.


No comments:

Post a Comment