Sunday, 14 October 2018

Kalli General BMB da 'yan biyunshi

Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello, General BMB kenan a wannan hoton nashi inda yake tare da 'yan biyunshi, sunyi ankon gashi iri daya, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment