Thursday, 18 October 2018

Kalli gidajen da EFCC ke tuhumar Fayose da mallaka ba bisa ka'ida ba

Wadannan hotunan gidajen da EFCC ke tuhumar tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose ne da mallaka ba bisa ka'idaba, a yanzu dai kotu ta baiwa EFCC din hurumin tsare tsohon gwamnan.

No comments:

Post a Comment