Friday, 26 October 2018

Kalli Gwamnan jihar Kaduna na bayar da hannu

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai kenan yake bayar da hannu a unguwan Gwanin Gora a ci gaba da zagayen gari da yake yi dan duba yanayin da ake ciki a garin Kaduna da kewaye.

No comments:

Post a Comment