Tuesday, 16 October 2018

Kalli hoton Atiku lokacin yana ma'aikacin kwastam

Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar kenan a wannan hoton nashi lokacin yana ma'aikacin Kwastam, muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment