Saturday, 6 October 2018

Kalli hotunan Buhari, Oyegun, El-Rufai da sauran 'yan APC na zanga-zangar adawa da gwamnati a shekarar 2014

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan tare da tsohon shugaban jam'iyyar APC, john Oyegun da gwamna  jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufai da sauran wasu 'yan APC a shekarar 2014 lokacin da su ka yi zanga-zanga a babban birnin tarayya Abuja dan nuna adawa da kashe-kashen da ake yi a gwamnatin Jonathan a wancan lokaci.Sun kuma bayyana tsohon shugaban a matsayin wanda be san aikinshi ba da kuma yin amfani da jami'an tsaro dan cimma wata manufa ta wasu tsiraru.

No comments:

Post a Comment