Wednesday, 24 October 2018

Kalli hotunan Maryam Yahaya cikin rakuma

Jarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan inda take tsakanin rakuma, an dauki hotunan ne lokacin daukar wani shirin fim da ta fito a ciki.Hotunan sun kayatar, muna mata fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment