Thursday, 25 October 2018

Kalli hotunan matar gwamnan jihar Naija na wa mata masu yoyon fitsari tiyata

Uwargidan Gwamnan jihar Neja, Dakta Amina Abubakar ne a lokacin da take aikin tiyata ga daya daga cikin 50 da ke fama da cutar yoyon fitsari a asibitin gwamnati na garin Kontagaro. A halin yanzu Uwargidan Gwamnan ta yiwa mata 117 aikin tiyatar yoyon fitsarin a fadin jihar.
No comments:

Post a Comment