Saturday, 20 October 2018

Kalli hotunan Rahama Sadau da 'yan uwanta sunje siyayya

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan inda take tare da 'yan uwanta yayin da suka je siyayya, sun haskaka.No comments:

Post a Comment