Tuesday, 30 October 2018

Kalli irin tarbar da akawa shugaba Buhari a Kaduna

A yaune shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya je jihar Kaduna inda ya gana da shuwagabannin al'umma da masu ruwa da tsaki na jihar akan rikin da ya faru a jihar ya kuma jajantawa al'ummar jihar gami da asarar rayuka da dukiyoyi da aka yi sanadiyyar fadan.Duk da cewa rahotanni sun nuna ziyarar Buharin ta bazata ce amma jama'a sun yi fitar farin dango inda suka mai kyakkyawar tarba, kamar yanda za'a iya gani a wadannan hotunan.

No comments:

Post a Comment