Sunday, 14 October 2018

Kalli irin tarbar da Sakkwatawa sukawa gwamna Tambuwal

Da Alama Dai Har Yanzu Sakkwatawa Na Tare Da Gwamna Tambuwal Duk Da Cewa Ya Sauya Sheka Daga APC Zuwa PDP
Nan hotunan kwakkyawar tarbar da Tambuwal ya sha kenan a jiya a lokacin da ya shigo Sokoto.
Rariya.

No comments:

Post a Comment