Tuesday, 23 October 2018

Kalli kalar fulawar da yawancin 'yan matan Najeriya suka sani: Da wuya su ki karbarta

A kasashen yamma na turawa harma da wasu yankunan kasashen India da China idan saurayi da budurwa na soyayya saurayi yakan yiwa budurwar tashi kyautar filawa me launika kala-kala wadda kuma matan yankin na girmama wannan kyauta, saidai lamarin ba haka yake ba a yankin mu na Afrika, musamman ma Najeriya.Wannan dalilin ne yawa wani ya zauna ya kirkiro wata kalar fulawa me cika da kudi wadda yace, wannan ce kalar fulawan da yawancin 'yan matan Najeriya suka sani.

No comments:

Post a Comment