Friday, 5 October 2018

Kalli kayataccen hoton Hadiza Gabon da Abokin aikinta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan kayataccen hoton nata inda take tare da abokin aikinta, Abdulfatah Umar, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment